Gwamnatin tarayya ta fara rabawa manoma kayayyakin alkinta amfanin gona a jihohi tara na kasar nan domin magance barazanar karancin abinci. Babban sakataren ma’aikatar aikin gona...
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta zargi kungiyar likitoci ta NMA da sanya son zuciya a cikin lamuranta, tare da ƙin fadawa gwamnatin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince wa gwamna Ganduje ya ciyo bashin naira Biliyan 4. Bashin za a fito shi ne domin kammala aikin samar da...
Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmad Lawan ya bukaci kwamitin da zai yi nazari kan dokar man fetur da shugaba Buhari ya mika mata ya gaggauta mika...
Ministan kwadago da samar da aikin yi Dakta Chris Ngige ya ce, karuwar rashin aikin yi Barazana ce ga ƙasa . Ministan ya bayyana hakan lokacin...
Matan unguwar “Cika Sarari” da ke Medile a ƙaramar hukumar Kumbotso anan Kano sun gudanar da wata zanga-zangar lumana. Zanga-zangar ta su, sun yi ta ne...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan halin da ake ciki game da annobar amai da gudawa, wadda ta ɓullo a wasu yankunan jihar. A...