Gwamnatin tarayya za ta yi wata ganawa da gamayyar kungiyoyin lafiya na kasar nan JUHESU. Ganawar za ta mayar da hankali wajen tattauna batun tsunduma yajin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa sabon shugaban hukumar daƙele yaɗuwar cututtuka ta ƙasa NCDC. Shugaba Buhari ya amince da naɗin Dakta Ifedayo Morayo Adetifa a...
Gwamnatin tarayya ta ce ta gano kudi naira miliyan 588 da aka biya wasu likitoci ba bisa ka’ida ba, kuma da sannu za ta kwato su....
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU reshen jami’ar Bayero a Kano, ta nuna rashin jin dadinta da yadda wasu jami’an tsaron na DSS suka ci zarafin...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce ta kwace miyagun kwayoyi da kudinsu ya kai naira biliyan 100 daga watan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta sayo motoci masu daukar mutum 56 guda ɗari domin rage cinkoson ababen hawa. Kwamishinan harkokin Sufuri Mahmud Muhammad Santsi...
Ƙwararren likitan ƙwaƙwalwa a asibitin Aminu Kano ya ce lalurar mantuwa guda ce daga cikin cututtuka masu saurin hallaka ɗan adam. Dakta Aminu Shehu na sashin...