Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kaduna ta dage zaben shugabannin kananan hukumomi da kansiloli. Shugabar hukumar Saratu Audu ce ta sanar da dage zaben...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da gina bariki ga ma’aikatan hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a fadin kasar nan. Shugaban...
Hukumar kididdiga ta jihar Kano ta kaddamar da shirin samar da bayanai na yara ‘yan kasa da shekaru 5 da mata dake tsakanin shekarun haihuwa. Shugaban...
Daraktan wasanni a hukumar wasanni ta jihar Kano, Bashir Ahmad Mai Zare, ya ce jihar Kano zata ci gaba da bawa matasa fifiko don bunkasa harkokin...
Masanin kimiyyar siyasa a jami’ar bayero da ke nan kano, ya ce rigingimun da suke tsakanin jam’iyyu suna haifar da tashe-tashen hankali da kuma mayar da...
Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta tilastawa jama’a karbar allurar rigakafin cutar covid-19 ba har sai allurar ta wadata a Najeriya. Sakataren gwamnatin tarayya Boss...
Ma’aikatar harkokin ‘yan sanda ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi watsi da rahoton da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa za a...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta bukaci gwamnatin tarayya da ta ƙara ƙokari wajen magance matsalar tsaro da ke sake ta’azzara a jihar. Majalisar ta buƙaci hakan...