

Gwamnatin tarayya ta ce, ta kammala shirin ta na samar da cibiyoyin kula da lafiya a matakin farko na zamani a jihohin ƙasar 36. Ministan lafiya...
Fadar shugaban ƙasa ta ce, kafin shugaba Buhari ya sauke ministocin sa biyu sai da yayi la’akari da yadda ƙasar ke fuskantar ƙarancin abinci da kuma...
Majalisar dokokin jihar Katsina ta zargi gwamnatin tarayya da gazawa wajen cika alƙawarin da ta ɗaukarwa ƴan Najeriya na magance musu matsalolin su. Dan majalisa mai...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ba za a fahimci tasirin ayyukan da yake yi ba, sai bayan ya sauka daga mulki a shekara ta 2023....
Majalisar matasan Najeriya ta ce ba za ta mara wa duk jam’iyyar da ta ki tsayar da matasa takara baya ba a kakar zabe mai zuwa...
Babbar kotun shariar musulinci dake ƙofar kudu karkashin mai sharia Ibrahim Sarki Yola ta bada umarnin a kai malam Abduljabbar zuwa asibitin Dawanau domin a duba...