Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da rufe Makarantun jihar baki daya daga jiya Laraba. Kwamishinan Yan sandan jihar Ayuba Elkana, shi ya sanar da hakan ga...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya mika sunayen shugaba da mambobin hukumar gudanar da ayyukan majalisar ga majalisar dokokin jihar don tabbatar da su. ...
Gwamnatin tarayya ta raba sama da naira biliyan Hamsin da shida da miliyan takwas ga wadanda suka ci gajiyar shirin tallafawa kanana da matsakaitan yan kasuwa....
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta ce, har yanzu gwamnatin tarayya ba ta biya su kudin albashi na watan Agusta ba. Shugaban kungiyar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta bada umarnin rufe dukkanin makarantun firamare da sakandire a kananan hukumomin jihar 14. Gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle ne ya bada umarnin,...
Cibiyar bincike Kan harkokin noma a kasashe masu zafi IITA ta ce, shigowar matasa a harkokin noma zai farfado da tattalin arzikin Najeriya. Shugaban cibiyar...
Hotuna: Abubakar Tijjani Rabi’u