Gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta ce, zata fara hukunta ƴan ƙasar da ke fita ƙasashen ƙetare suna yin barace-barace da ƙananan yara. Ministan jin ƙai da walwalar...
A ranar Talata ne mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya cika shekaru 65 a duniya. Sultan Abubakar III, wanda shi ne ɗan...
Mataimakin Shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osibanjo ya ce, bashi da hannu kan rahotannin da ake yaɗawa na cewa ya fito takarar shugaban ƙasa a zaɓe mai...
Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA) ta samar da sama da Naira biliyan 300 daga kudaden harajin da jiragen ruwa ke biya. Hukumar ta yi...
Canjin kudaden kasashen waje da Babban Bankin Najeriya CBN ke bayarwa wajen shigowa da kayayyakin abinci ya karu da kaso 23.81 da ya kai Dala biliyan...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce, za ta yi hadin gwiwa da hukumar kula da ‘yan gudun hijra wajen gyaran sansanonin su a jihar. Mai magana da...
Hukumar ƙayyade farashin albarkatun man fetur ta ƙasa PPPRA ta ce, sanya hannu kan dokar masana’antar man fetur baya nufin ƙarin farashin litar mai a ƙasar...
A ranar Litinin ne ɗaliban makatantar Islamiyya ta Salihu Tanko da ke jihar Neja ke cika kwanaki 85 a hannun masu garkuwa da mutane. A ranar...
Ƙungiyar ta Kano Pillars ta ce, rashin shaidar ƙwarewa ta hukumar ƙwallon ƙafa ta Africa ce, ta sanya ta raba gari da maihorarwarta. Shugaban hukumar gudanarwar...
Maimartaba Sarkin Bauchi Dr. Lirawanu Sulaiman Adamu ya yi kira ga masu hannu da shuni da su tallafawa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar. Sarkin...