Tsohon Shugaban Kasa, Janar Abdulsalami Abubakar ya bukaci bata-gari da masu garkuwa da mutane dasu tuba domin baiwa al’umma damar cigaba da gudanar da ayyukan su...
Ministan samar da Wutar lantariki, Sale Mamman yace nan bada jimawa ba wutar zata wadata ga al’ummar Najeriya baki daya. Sale Mammam ya bayyana hakan ne...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa (FRSC) ta ce mutum 10 sun rasa ransu a ranar Talata 20 ga watan Yuli a jihar Kwara sakamakon afkuwar...
Babban Sakatare a ma’aikatar lafiya a jihar jigawa yace sama da mutane Talatin da Bakwai ne suka rasa rayukansu a dalilin bullar cutar amai da gudawa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nada Farfesa Dantani Wushishi a matsayin sabon magatakarda kuma Babban Jami’in Hukumar Kula da Jarabawar NECO ta Kasa. Hakan...
‘Yan wasa biyu tare da jami’I guda a cikin tawagar ‘yan wasan kwallon kafa na kasar Afirka ta Kudu sun kamu da cutar Corona a birnin...
An ayyana keftin din tawagar ‘yan wasan Tenis na kasa, Quadri Aruna cikin manyan ‘yan wasan 15 a gasar Tenis bangaren maza ta gasar Olympics da...
Masarautar Kano ta dakatar da hawan sallah na al’ada da ake gudanarwa kowacce sallah. Masarautar ta yanke hukuncin ne a zamanta na yau Litinin, ta bakin...
Sarkin tsaftar Kano Alhaji Ja’afaru Ahmad Garzo ya ce, daga shekarar bana gwamnatin Kano za ta fito da wani tsari da zai hana yanka dabbobi a...
Gwamnatin tarayya ta gargadi jihohi shida na kasar nan kan barazanar sake bullar annobar Corona karo na uku samfurin Delta. Jihohin da ake farbagar barkewar cutar...