

Dan wasan kasar Argentina Lionel Messi, ya yi kunne doki da Javier Mascherano wajen yawan wasanni ga kasar sa, a wasan da tawagar Argentina ta samu...
Wata babbar kotun birinin tarayya Abuja da ke da zama a unguwar Apo, ta yanke hukuncin ɗaurin shekaru bakwai a gidan yari ga tsohon ɗan majalisar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi majalisar dattijai da ta sahalewa da kudirin da ya aike mata na karin kwarya-kwaryar kasafin kudin bana. Shugaban majalisar dattaijai...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bukatar tattaunawa da kamfanin Twitter ya bukata kan batun dakatar da ayyukan sa a Najeriya. Shugaba Buhari ya bada...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta da ke sintiri a kan hanyar Mokwa zuwa gadar Jebba sun samu nasarar cafke wani ‘dan. Sojojin sun cafke...
Majalisar dattijai ta amince da nadin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin babban hafsan sojin kasa na Najeriya....
Shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA Burgediya janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya yi kira ga iyaye a ƙasar...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ce kaftin Sergio Ramos ya yi bankwana da kungiyar bayan shafe shekaru 16. Kungiyar ta kuma ce an shirya...
Mai shari’a a babbar kotun jihar Lagos, Lateefa Okunnu ta aike da tsohon Manajan Daraktan Bankin PHB da ya durkushe, Francis Atuche gidan gyaran hali bisa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a filin jirgin saman sojoji da ke Maiduguri a wata ziyarar aiki da ya kai jihar Borno. Shugaban ya sauka...