

Wani likita da ke aiki da ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Dr. Abdullahi Isah Kauran Mata, ya ce, yin bahaya a sarari ko bainar jama’a, yana...
Majalisar dokokin jihar Kano ta umarci kwamitocinta uku da su gudanar da bincike tare da gabatar mata da rahoto kan wata annoba da ta yadu a...
Rahotanni daga unguwar Ƙoƙi a nan Kano na cewa, amaryar nan da aka nema aka rasa kwana guda kafin auren ta ta kuɓuta. Dangin amaryar sun...
Gwamnatin tarayya ta ce akwai bukatar al’ummar kasar nan baki daya da su rika kula sosai wajen sanya idanu don kawo karshen hare-haren ‘yan bindiga da...
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma madugun jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi babbar kotun tarayya da ke Abuja, da ta kori karar da aka shigar...
Babbar kotun shari’ar Musulinci da ke kofar kudu karkashin jagorancin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola ta fara sauraron karar wani matashi da ake zargi da...
Babbar kotun shari’ar Musulinci da ke zamanta a Kofar Kudu karkashin jagorancin mai shari’a Ustaz Ibarahim Sarki Yola, ya ba da umarnin kamo masa mai unguwar...
Rahotanni sun tabbatar da cewar ‘yan majalisun tarraya na dab da amincewa da dokar shaidar samun Digiri ko babbar Difloma ta HND, zama tilas ga duk...
Hukumar shirya jarabawar JAMB, ta sanar da kammala shirye-shiryen siyar da form din jarrabawar tantance shiga manyan makarantun gaba da sakandire, na UTME da DE, na...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce za tayi duk mai yiwuwa wajen ganin ta ceto daliban kwalejin nazarin tsirrai da dazuka ta kasa da ke Afaka, a...