Majalisar sarakunan gargajiya ta jihar Zamfara ta ce akwai ‘yan bindiga a dazukan jihar sama da dubu talatin. Sarakunan sun bayyana hakan ne lokacin da suke...
Cristiano Ronaldo da kungiyarsa ta Juventus sun gaza kai bantensu a gasar zakarun turai (Champions League), duk kuwa da nasarar da kungiyar ta samu akan takwararta...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bai wa ‘yan bindiga da ke aikata ta’asa a jihohin arewa maso yammacin...
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin yin tsayin daka wajen samarwa mata sana’o’in dogaro da kai tare da karfafa dokokin kare mata daga cin zarafi. Kwamishiniyar...
An haifi Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a ranar 1 ga watan Yulin shekarar 1961 a Kano, kuma shi ne Sarkin Kano na 15 a...
An haifi Sarkin Kano na goma sha hudu a daular Fulani Malam Muhammadu Sanusi na biyu a ranar talatin da daya ga watan Yulin alif da...
Rundunar sojin kasar nan ta ce babu kanshin gaskiya cikin zargin da ke cewa tana turawa da jami’anta zuwa aikin tabbata da tsaro ne bisa tsarin...
Mahaifin daya daga cikin daliban makarantar sakandire ta Jangebe da ke jihar Zamfara wanda ‘yarsa ta ganshi a hannun ‘yan bindiga a kwanakin baya ya shaki...
Tsohon dan takarar gwamna a jihar Zamfara Dr. Sani Abdullah Shinkafi, ya yi zargin cewa, wasu daga cikin jagororin jam’iyyar APC da ke adawa a jihar,...
Kamfanin kera jiragen yaki na A-29 Super Tucano ya ce, ya kammala aikin kera jirgin farko da Nigeria ta sayo daga garesa. A cewar kamfanin tuni...