Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Za a yiwa Boss Mustapha da Ministoci riga-kafin Korona

Published

on

A Litinin ɗin nan ne ake sa ran sakataren Gwamnatin tarayya Boss Mustapha da ministocin ƙasar nan baki-ɗaya za ayi musu allurar riga-kafin annobar Covid-19-19.

Sauran waɗanda ake sa ran za a yiwa riga-kafin na Corona sun haɗa da ƴan kwamitin shugaban ƙasa da ke yaƙi da cutar Korona.

Daraktan yaɗa labarai a ofishin sakataren Gwamnatin tarayya Willie Bassey ne ya sanar da hakan ta cikin wani saƙo da ya fitar a ranar Lahadi.

Wannan na zuwa ne awa arba’in da takwas bayan da aka yi allurar riga-kafin ga shugaba Buhari da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!