

Kungiyar kwallon kafa ta Sunshine Stars ta nada Gbenga Ogunbote a matsayin sabon mai horas da kungiyar. Ogunbote zai yi aiki da kungiyar a karo na...
Babban Limamin masallacin Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya a nan Kano Sheikh Ali Yunus ya ce dalilan da suke sanya wa ake samun yawan...
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltal karamar hukumar Rano, Nuradden Alhassan Ahamad ya bukaci majalisar da ta yi gyaran dokar shekarar dubu biyu da sha...
Mai marataba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga hukumar yiwa katin ‘yan kasa rijista da su rubanya kokarin su wajen fadakarwa da...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC a nan Kano ta kai wani sumame karamar hukumar Bichi tare da kama wasu jabun magunguna...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta baiwa zababben Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki da mataimakinsa Phillip Shaibu takardar shaidar samun nasara. Kwamishinan hukumar...
Akalla mutane 19 ne suka jikkata biyo bayan wata arangama tsakanin manoma da makiyaya a jihar Jigawa. A yayin arangamar dai wani mutum mai suna Musa...
Gwamnantin jihar Kano da hadin gwiwar wasu kwararru ta sha alwashin samar da Kyamarorin tsaro dake kula da kai komon mutane sama da dubu biyar a...
Majalisar malamai ta jihar Kano ta alakanta yawaitar kananan yara da mata akan titina da cewa yana daya daga cikin abubuwan da ke haifar barace-barace, wanda...
Ya yin da ake cigaba da zaman makoki a jihar Kaduna bisa rasuwar marigayi mai martaba Sarkin Zazzau Dr, Shehu Idris a ranar Lahadin da ta...