Hukumar lafiya ta duniya wato WHO da Asusun kula da kananan yara na majaliasar dinkin duniya wato UNICEF sun yi gargadin cewa akwai yiwuwar samun karuwar...
Gwamnatin tarayya ta ce, manyan motoci 31 aka tanadar domin kwaso daliban da suka makale a Kasar Sudan, domin kai su kasar Masar inda za a...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, ta bankado wani waje a jihar Adamawa da ake hada maganin Akuskura da ya ke jefa mutane...
Yana da kyau su gyara magudanar ruwann don gujewa ambaliyar ruwan sama kuma yabawa kasuwar ‘yan Lemo bisa yadda suka tsaftace kasuwarsu A nasa bangaren shugaban...
Gwamnatin Nijeriya ta ce za ta fara jigilar dakko dalibai dama sauran ‘yan kasar da suka makale sakamakon yakin da ya barke a Sudan. Ci gaban...
Hukuma tsaro ta Nijeriya DSS ta kama Ahmad Umar shugaban tsaron gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Fintiri, da mutane uku Ana zargin hakan ya biyo bayan ganin...
Farfesa Muhammad Yahuza Bello ne ya bayyana hakan a yau, lokacin da yake Jawabi yayin shirye-shiryen fara jarabawar ya ce, ‘a cikin cibiyoyi 11 da ake...
Gobarar ta kona shaguna sama da dari kurmus, a kasuwar ‘yan Katako da ke Sabon garin Zaria a karamar hukumar Sabon Gari Shugaban kasuwar Alhaji Mohammed...
Dakta Aliyu Haruna Muhammad ya bukaci gwamnatin tarayya da ta sanya baki kan rikicin da ke rafuwa a kasar Sudan Shima Malam Abdulmutalib Ahmad ya zama...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama matasa 83 da ta ke zargi da aikata fashi da makami a lokacin bukukuwan sallah karama Matasan da aka...