Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB, ta fitar da dokokin da shugabanin manyan makarantu za su bi wajen bada gurban karatu a makarantu...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta labarin da ake yadawa cewar ta sayarwa da dan kasuwar nan ma mallakin Mudassir and Brothers katafaren otal din Daula. A...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi jami’anta da su zamo cikin shirin kota kwana, musamman masu aiki kan hanyar Kano zuwa Kaduna da wadanda ke...
A daren ranar Asabar ne wasu masu garkuwa da mutane suka kutsa cikin gidan dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Danbatta, suka sace...
Rundunar sojin operation lafiya dole ta bayyana cewar ta hallaka wasu manyan kwamandoji na kungiyar Boko Haram da ISWAP, yayin wata arangama da suka yi a...
Kungiyar malaman jami’o’I ta Najeriya (ASUU) ta ce ba za su koma aji ba, ko da gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin bude makarantu, yayin da...
Harin kwanton bauna na wasu ‘yan bindiga ya kashe sojoji akalla 16 tare da jikkata 28 daga cikinsu a jihar Katsina. Dakarun rundunar ta musamman su...
Gwammatin jihar Kano ta tabbatar da cewar an samu karin mutum 9 dauke da cutar Corona a jihar, cikin mutane 422 da aka yiwa gwajin cutar...
Gwamnatin tarayya ta baiwa masu makarantu wa’adin zuwa ranar 29 ga wannan watan da su samar da dokoki da aka shinfida musu don samun kariya wajen...
Kungiyar manoman shinkafa ta kasa RIFAN ta dakatar da shirin ba da rance ga manoma na Ancho borrowers a nan Kano nan take ba tare da...