Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce cutar Corona na saurin yaduwa a kasashen Afrika kamar wutar daji, yayin da a gefe guda kuma ake samun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron Majalisar zartarwa a karo na bakwai ta kafar Internet a fadar Gwamnatin dake Vill a babban birnin tarayya Abuja....
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El rufa I ya bayyana cewa, an sami nasarar sallamar mutum daya bayan daya warke daga cutar COVID 19. Malam Nasiru...
Kungiyar kananan hukumomin ta jihar Kano ALGON ta ce ta shiga sha’anin yaki da matsalar shaye-shaye ne don bada ta su gudunmawa, a kokarin ta na...
Mai horar da kungiyar yan wasan Kurket ta kasar Ingila Ed Smith, ya ce har yanzu kofa a bude take wajen kiran dan wasa Jonny...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano (Kano state Agro Pastoral development project ), da Bankin Musulunci ke daukar nauyi ya ware kudi naira...
Kungiyar sasanta matsalolin ma’aikata da walwalarsu ta jihar Kano, ta bayyana cewa sun cimma matsaya da gwamnatin Jihar Kano kan cewar a karshen shekarar da muke...
Kwamishiniyar ma’aikatar inganta rayuwar al’umma da raya karkara ta jihar Kaduna Hajiya Hafsat Baba ta ce shirin daukan ma’aikata dubu a kowace karamar hukuma da gwamnatin...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya aike wa majalisar dokoki ta jihar sunayen wasu mutane biyu domin tantance wa gabanin a nada su a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wani dan fashi a yankin karamar hukumar Dutse ta jihar Jigawa, wanda ake zargin yana da hannu dumu-dumu wajen...