Gwamnatin Kano ta ce zata cigaba da daukar matakan kariyar jamian lafiya domin kare su daga cutar Corona dama sauran cutuka masu yaduwa. Gwamna Abdullahi Umar...
Gwamnatin jihar Jigawa tace mutum na 3 ya rasu sakamakon cutar Covid-19 a jihar. Kwaminshinan lafiya kuma shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar a jhar jigawa Dakta...
Gwamnatin Kano ta bude sabuwar cibiyar killace mata masu dauke da cutar Corona a Kano. A yammacin ranar Labara ne Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya...
Gwamnatin jihar Kano tace gobe Alhamis za a sassauta dokar kulle da zaman gida a jihar kamar yadda aka saba domin baiwa al’umma damar sayen kayan...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce a ranar Talatarnan an samu gano karin mutane 146 dake dauke da cutar Covid-19 a sassa...
Gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta ce za a bude wuraren ibada daga yau Laraba 13 ga watan Mayu na shekarar 2020, bayan rufesu da akayi na tsawon...
Gwamnatin jamhuriyar Nijar ta bayyana ranar 1 ga watan Yuni mai zuwa a matsayin ranar da za’a sake bude makarantun bokon kasar bayan matakin rufe su...
Gwamnatin jihar jigawa ta ce tana biyan naira dubu goma ga kowanne likita dake aikin kula da masu dauke da cutar Corona Virus a kowacce rana...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince a rika gudanar da sallar jam’i, a garuruwan da dokar kulle ta shafa na kananan hukumomin jahar guda 8 da cutar...
Gwamnatin jihar jigawa tace tana aikin gina cibiyar gwajin cutar Coronavirus da zata fara aiki nan da makonni biyu masu zuwa. Gwamnan jihar Alh. Muhd Abubakar...