Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano tattabar da cewa an samu karin mutane 2 masu dauke da cutar Corona a jihar. Ma’aikatar ta bayyyana hakan a shafin...
Kayayyakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da mutuwar mutane biyu da ake zargin sun sha Zakami a wani gidan...
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido da wasu makunsantansa sun kai kansu cibiyar gwajin cutar Covid-19 da ke asibitin koyarwa na Aminu Kano, biyo bayan...
Jami’an rundunar yansandan Jihar Kano ta kama direban Adai-daita Sahu da ake zargin yana jigilar masu kwacen wayoyin salula na hannu ta hanyar amfani da mugan...
An haifi Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekara ta 1962 ko da yake wani lokacin Yakan ce 1964. Marigayi Sheikh Ja’afar ya fara...
Shugaba Muhammadu Buhari, zai yiwa al’ummar kasar nan jawabi a yau litinin da karfe bakwai na dare. Gidan Talabijin da gidajen rediyo, da sauran kafafen yada...
Shugaban hukumar kwallon kafar kasar Italiya, (FIGC)Gabriele Gravina, yace zasu dawo karasa gasar kakar wasan bana na shekarar 2019/20. An dai dakatar da gasar ta...
Rahotonni na cewa sakamakon gwajin da aka yi wa wani mutum a Kano ya tabbatar da cewa yana dauke da kwayar cutar Corona virus. Wata majiya...
Kungiyoyin dake buga gasar Firimiya ta kasa zasu cigaba da karbar albashin su ba tare da zabtare ko rage wani kaso a cikin sa ba kamar...
Gwarzon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, kuma tsohon mai horar da kungiyar Kenny Dalglish, ya kamu da cutar ya kamu da cutar Corona. Mai...