

Gwamnatin tarayya za ta fara rabon kudade da yawan su ya kai Naira Biliyan 1 da milyan 600 ga masu karamin karfi dubu 84 cikin kananan...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta bukaci alummar kasar nan da su kwantar da hankali su bisa ga umarin da hukumomin kasar saudiyya suka...
Firaministan Burtaniya Boris Johnson na fama da cutar Coronavirus yayin da kuma yake cigaba da gudanar da harkokin gwamnati daga gida kafin a kwantar da shi...
Gwamnatin kasar Saudia, ta bude ofishin karbar fasfo a filin jirgin sama na Sarki Abdul Aziz, dake birnin Jeddah don shirin duba biza ta masu aikin...
Ministan sadarwa Dr, Isa Ali Pantami ya ce alal hakika bashi da masaniya kan binciken da aka yi, mai yuwa ne samar da 5G na da...
Kungiyar limaman addinin musulunci na jihar Ogun sun shirya gudanar da addu’o’I da yin azumi kan samun waraka daga cutar COVID-19 na kwanaki uku. Azumin wanda...
Gidauniyar Aliko Dangote tare da nadin gwiwar Gwamnatin Kano ta ce a gobe ne ake sa ran za’a kammala aikin ginin cibiyar killace masu cutar Corona...
Wata mata mai suna Rabi Muhammad mazauniyar unguwar Farawa dake nan Kano, ta zargi wata makociyar da kama kurwar ‘yar ta mai suna Shema’u. Rabi Muhammad...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce ta chafke wata mota makare da giya da darajar kudinta ya zarta miliyan 15....
Jam’iyyar APC ta kori dan majisa mai wakiltar kananan hukumomin Kazaure, da Roni da Gwiwa da kuma Yan Kwashi ta jihar Jigawa daga jam’iyyar. Kakakin jam’iyyar...