Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 27/02/2020 tare da Adam Sulaiman A yi sauraro lafiya Download Now
Ku saurari shirin Inda Ranka na ranar Alhamis 27/02/2020 tare da Nasiru Salisu Zango A yi sauraro lafiya Download Now
Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da kudi naira biliyan ashirin da tara, na aikin kwangilar gina hanya daga Sokoto zuwa Jigawa ya zarce zuwa Jamhuriyyar...
Wani Sojan kasar nan dake cikin rundunar Operation LAFIYA DOLE da ke aikin samar da tsaro a Malam Fatori da ke jihar jihar Barno, ya kashe...
Jama’ar da ke gudanar da kananan sanao’i da suka yi rumfa ko suka ajiye kwantaina a yankin karamar hukumar Birnin Kano da kewaye, za su fara...
Rundunar yan sandan jihar Katsina, ta yi nasarar kashe wasu ‘yan fashi da kuma masu garkuwa da mutane da suka addabi Kananan hukumomin Kankara da Dan...
Kasar Saudi Arebiya ta dakatar da bayar da izinin shiga kasar wato Visa, ga masu niyyar zuwa kasar don yin Ibadar Umrah. A cewar gwamnatin kasar...
Kungiyar Kwallon kafa ta Lyon dake kasar Faransa, ta bada mamaki ga duniyar Kwallo inda ta samu galaba a kan kungiyar Juventus daga kasar Italiya, a...
Kungiyar Kwallon kafa ta Manchester City, ta kama hanyar tsallakawa zuwa zagayen dab dana kusa dana karshe wato Quarter final a gasar cin kofin zakarun nahiyar...
Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 26/02/2020 tare da Ibrahim Ishaq Rano A yi sauraro lafiya Download Now