Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa shiyyar Kano EFCC ta cafke kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Kano Muntari Ishaq Yakasai bisa zargin...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo na daga cikin manyan bakin da ake sa ran cewar, za su halaci bikin yaye dabai dari 786 na jami’ar...
Karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina ta sanyar dokar rufe dukkanin gidajen barasa dake karamar hukumar. Cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun jami’in walwala...
A yau Juma’a ne babbar kotun tarayya karkashin mai shari’a O.A Egwuatu ta yi watsi da karar da hukumar karbar korafe korafe ta jihar Kano daga...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Tsohon Sufeton ‘yan sanda, Muhammad Hadi Zarewa, ya bayyana karancin kayan aiki da rashin kikakken horo da hadin kai da kuma rashin kayan aiki na zamani...
Bayan da aka yi bikin ranar tabbatar da adalci ta duniya a yau, ‘yan kasuwa waya ta Farm Center dake nan Kano, na kokawa kan rashin...
Al’adar nan ta iyaye da kakanni wato “Ciyayya” a yanzu na neman zama tarihi a tsakanin mutane a wannan zamani, sai dai abun tambayar shine shin...
A yi sauraro lafiya Download Now