A yi sauraro lafiya Download Now
Wata gidauniya da ke rajin yaki da yaduwar cutar zubar jini da aka fi sani da Hemophilia wato Hemophilia Foundation of Nigeria, ta ce, rashin wayar...
Shugabar Sashin kula da ingancin abinci mai gina jiki a ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Hajiya Halima Musa Yakasai, ta ce jihar Kano ce tafi kowacce...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta kama gubatacciyar Fulawa sama da Tirela uku a kasuwar Singa da ake sayarwa mutane...
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano tare da hadin gwiwar gidauniyar inganta ayyukan jami’an tsaro NPP yanzu haka suna gabatar da taron wayar da kan ga mata...
Downolad Now A yi sauraro Lafiya.
Download Now A yi sauraro Lafiya.
Daga kasar Japan, an dakatar da gudanar da wasan tseren gudun yada kanin wani, a birnin Tokyo , sakamakon cutar Corona Virus mai taken Covid 19....
Shugaban hukumar kula da Asusun Fanshon ‘yan sanda Hamza Sule Wuro-Koki ya ce jami’an ‘yan sanda da suke shirin yin retaya a wannan shekarar su mai...
A ranar Asabar din data gabata ne aka gudanar da bikin bada kyautar bajinta ta FILM FARE AWARDS ga jarumai da masu harkokin Fina-finai a masana’antar...