Babbar kotun jihar Kano ta kori karar da masu zabar sarki na masarautar Kano suka shigar suna kalubalantar kirkirar sabbin masarautu guda hudu da gwamnatin jihar...
Tsohon shugaban mulkin sojin kasar nan janar Ibrahim Badamasi Banagida mai ritaya, ya ce, shi kam baya neman wata matar aure. A wata zantawa da yayi...
Abinda ya sa Adam Zango ya fasa zuwa Kano Fitaccen jarumin fina-finan Hausar nan Adam A. Zango ya ce ya janye kudurin sa na zuwa jihar...
Kungiyar da ke rajin ganin cigaban jihar Kano mai suna Kano Concern Citizen Initiative, ta ce rashin tsarin siyasa na gari shi ke dankwafe cigaban jihar...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da yakar cutar shan inna wato Polio, kasancewar cuta ce da ta ke taba laka tare da...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Shugaban majalisar koli ta addinin musulunci kuma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci jami’an tsaron kasar nan da su dauki matakin kama duk wami...
Ministan Albarkatun Ruwa Injiniya Suleman Adamu ya ce, aikin yaki da cin hanci da rashawa ba na shugaban kasa Muhammadu Buhari ne kadai ba, akwai bukatar...