Kimanin mutum miliyan ashirin ne ke fama da damuwa a fadin tarayyar Najeriya a shekaru uku da suka wuce. Masanin halayyar dan Adam Farfesa Sani Lawal...
Gwamnatin jihar Kano za ta kashe sama da naira biliyan uku domin gudanar da aiyyukan raya kasa daban -daban a ma’aikatun da suka hadar da ta...
Sabon dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Odion Ighalo, ya ce mafarkin sa ya tabbata na kasancewa dan wasan kungiyar Manchester United,...
Kungiyar kudancin jihar Kaduna (SOKAPU) sun ce suna nazari dangane da karbar tsarin tsaro da ‘yan Kudu maso Yamma suka yi yunkurin samar da tsaro mai...
Mai sharihi kan tattalin arziki a nan Kano, ya ce, kamata yayi gwamnatin Kano ta yi amfani da kudaden asusun tallafawa harkokin ilimi, maimakon ciyo bashin...
Da yamamcin yau Lahadi ne, Ministan shari’a kuma Antoni janaral Abubakar Malami SAN ya bar kasar zuwa Amurka don halatar taron yini 3 kan yadda hukumomin...
Da yamamcin jiya Lahadi ne, Ministan shari’a kuma Antoni janaral Abubakar Malami SAN ya bar kasar zuwa Amurka don halatar taron yini 3 kan yadda hukumomin...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Rundunar sojan saman kasar nan zata karbi sabon jirgin shalkwafta da za’a yaki ‘yan ta’adda da shi kirar Mi-17IE ranar Alhamis 6 ga watan nan da...