

Download Now A yi sauraro lafiya.
Sarkin Benin , Oba Ewuare II ya bukaci gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya sake nazari dangane da Karin sabbin masarautun jihar Kano. Sarkin ya bayyana...
Babbar kotun shari’ar musulunci karkashin Mai sharia Ustaz Sarki Yola a Kano tayi umarni da a tono wata gawa da aka binne ba daidai ba. Mai...
Sarkin masauratar al’ummar Benin Oba Ewuarin Ogidigan na biyu ya ja hankalin al’ummar masarautar Edo mazauna Kano da su himmatu wajen kawo cigaban ta fuskar tattalin...
Babban jojin kano Justice Nura Sagir Umar ya sanya ranar 27 ga wannan watan domin sauraron martanini rashin hurumi a kunshin shariar da Alh Bashir usman...
Kungiyar karfafawa mutane gwiwa don shiga harkokin dimokradiyya ta jihar Kano tace dimokuradiyya diyya a Najeriya na fuskantar barazana musamman a hannun kowacce jam’iyya mai mulki...
Sabbin sarakunan 4 da suka hada da Rano da Karaye da Gaya da Karaye sun kai ziyarar taya gwamnan jihar Kano murnar samun nasara ta tabbatar...
Mai martaba Sarkin Karaye Dr Ibrahim Abubakar na II, ya yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta rubanya aikin da take yi na bunkasa jihar...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.