Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta fitar da jerin sunayen wadanda suka lashe zaben yan majalisun tarayya. Sai dai a Jihar kano hukumar...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Gyadi-gyadi ta bada belin Alhassan Ado Doguwa. Kotun ta bada belin Doguwa ne karkashin jagorancin mai shari’a Muhammad Yunusa...
Gobarar da ba a gano musabbabinta ba, ta tashi da misalin ƙarfe 11 na safiyar Lahadi. An rasa dukiya mai yawa tare da jikkatar mutane, da...
Wata kwararriya a fannin kimiyar abinci a da ke jami’ar Aliko Dangote ta garin Wudil Malama Hauwa Dauda Adamu, tace, yin amfani da gurbatacen ruwa wajen...
Gwamnatin jihar Katsina, ta ce za ta tallafa wa ‘yan sanda da kayan aikin da suka dace domin wanzar da zaman lafiya a lokacin zabe da...
Kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta OIC, ta bayyana nasarar da sabon zababben shugaban kasa a Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya samu a matsayin manuniya ga...
Shugaban hukumar zaɓe ta Nijeriya INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya tabbatar da cewa za a yi amfani da na’urar BVAS a zaɓen gwamnoni da na ‘yan...
Ma’aikatar Shari’a ta jihar Kano, ta musanta rahoton cewa Kwamishinan Shari’a yana shirin yin amfani da damar da yake da ita wajen sakin Alhassan Ado Doguwa....
Hukumar kashe gobar ta jihar Kano, ta ce ta samu nasarar tseratar da rayuka 46 tare da dukiya ta fiye da Naira miliyan 95, bayan da...
Wasu mazauna unguwar Ɗorayi da ke cikin birnin Kano, sun zargi jami’an ‘yan sanda da harbe wasu matasa a yankin. A cewar wasu cikin mutanen Unguwar...