Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Siyasa

Ba ni da alaka da maganar sakin Abduljabbar Kabara-Abba Gida-gida

Published

on

Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano a Jami’yyar NNPP Injiniya Abba Kabir Yusuf ya barranta kansa da wata yarjejeniya da ake yadawa kan cewa zai saki Malamin nan Abduljabbar Kabara idan ya ci zaɓe.

Domin jin cikakken rahoton danna alamar sauti.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-ABBA-ABDULJABBAR-03-03-2023.mp3?_=1

A zantawarsa da Freedom Radio, Abba Kabir ya ce, jami’an gwamnatin Kano ne suka kitsa labarin domin ɓata masa suna, kuma shi ba zai taɓa goyon bayan wani abu da ya saɓa da shari’ar Musulunci ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!