Masana da dama a fannin shari’a sun hakikance da cewar hakkin bayar da belin wanda ake tuhuma alhaki ne na alkali, to amma ido ba mudu...
Shugabar kungiyar Sustainable Dynamism Hajiya Aisha Dangi ta ja hankalin kungiyoyi dasu rika taimakawa gidajen marayu da kayan more rayuwa. Hajiya Aisha Dangi ta bayyana haka...
Ministan shari’a kuma Antoni Janar na Nigeria Abubakar Malami ya musanta zargin da al’umma ke yi akan gwamnatin tarayya na bijirewa umarnin kotu akan sakin mutane...
Wani matashin dan siyasa a jihar Kano mai hamayya da gwamnatin APC mai mulki Shamsuddin Kura da ake yiwa lakabi da wakilin talakawa ya bayyana cewa,...
Shugaban hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya bayyana cewa hukumar ta karbi dinbim...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewar, kokadan ba ta da wani abin boyewa ko abin assha kan batun alakar da ta kulla da wata...
Wasu yara biyu ne ‘ya’yan manya domin guda daga cikin su dan gidan wani babban dan siyasa ne anan Kano wanda tun zamanin ba ya ake...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Farfesa Nina Pawlak ta bayyana yadda take matukar kaunar harshen Hausa lamarin da ya sanya har ta karanci harshen na Hausa a matsayinta na ‘yar Baturiya....
Ku saurari Shirin Inda Ranka na ranar Laraba 08 01 2020 tare da Nasir Salisu Zango Download Now A yi sauraro lafiya