Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana ‘’yan Najeriya a matsayin wadanda suka sha wahala sosai sakamakon cigaba da zuwa kasashen waje domin neman magani. Shugaba Buhari...
Waiwaye: Mun taba kawo muku wannan rahoto a shekarar da ta gabata. Bayan da hukumar kula da hasashen masana yanayi ta kasa ta yi hasashen cewa...
Samun khudbar juma’a abine mai matukar mahimmanci acikin sallar juma’a wadda limamai na masallatan juma’a ke gudanar da ita ayayin sallar juma’a domin fadakarwa da tunasantar...
Duba da yanayin sanyi da rashin ruwan sama,rijiyoyi na kafewa da rashin isashshen ruwa a gari,wasu daga cikin masu shuka kayan lambu suna amfani da gurbataccen...
Rundunar sojin kasar nan ta samu nasarar dakile wani yunkurin hari da mayakan Boko Haram su ka yi kokarin kai wa a garin Michika da ke...
‘Yan bindiga sun sace wasu tagwaye a kauyen Gizawa da ke yankin karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina. Rahotanni sun ce ‘Yan bindigar sun isa kauyen...
Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wata mata mai shayarwa tare da jaririnta da kuma wasu kananan yara guda uku a jihar Kaduna. Rahotanni sun ce lamarin...
An bayyana marigayi mai martaba sarkin Kano Alhaji Ado Bayero a matsayin daya daga cikin mashahuran mutanan dake kallan wasan kwaikwayo na hankaka. Babban jarumin shirin...
Kwanturollan hukumar kula da shige da fice ta kasa dake nan Kano Dikko Nuhu Yashe yace babban kalubalen da hukumar ke fuskanta a yanzu shi ne...
Ku danna alamar sautin da ke kasa Download Now Ayi sauraro lafiya