

Kungiyar tsoffin daliban Kwalejojin Kimiyya ta jihar Kano KASSOSA ta shirya gudanar da taron ta na shekara a jihar Jigawa ba kamar yadda aka saba gudanarwa...
Sakamakon damuwa da dattawan arewa suka yi da rikicin da ke faruwa tsakanin Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II saboda banbanci...
Tun sanda aka kirkiri jihar Kano ranar 27 ga watan Mayu na shekarar 1967 kimanin shekaru 52 kenan jihar ta Kano ke fuskantar kalubale da nasarori...
Ministan noma da raya karkara, Alhaji Sabo Nanono ya bude sababbin filayen noman rani, wanda cibiyar bincike kan noma a tsandauri ta jami’ar Bayero dake Kano...
Kungiyar kishin al’ummar Kano ta Kano Civil Society Forum ta musanta cewa ta aikewa fadar gwamnatin Kano bukatar a tsige sarki Muhammadu Sanusi na biyu daga...
Ku saurari cikakken labarin dama karin wasu acikin shirin Inda Ranka na ranar Alhamis tare da Nasiru Salisu Zango. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Ku saurari cikakken shirin Kowane Gauta na jiya Alhamis tare da Khalid Shettima Khalid. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Masu fama da cutar Koda a jihar Kano sun roki gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje kan ya mayar da yin aikin wankin koda kyauta a...
Kungiyar gwamnonin kasar nan ta sake nanata aniyarta na cewa nan bada dadewaba gwamnonin kasar nan za su fara biyan mafi karancin albashi na naira dubu...