Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci mahukuntan asibitin ƙashi na Dala, da su samar da tsarin ragewa marasa lafiya raɗaɗin kuɗin magani...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce zata karfafa dangantaka da kasar Canada ta fuskar ilimi da kiwon lafiya. Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata biya dukkanin ƴan kwangilar da suke bin gwamnatin kuɗi ha’a biya su ba musamman musuyin aikin 5 kilometers na ƙananan...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya roki ƴan kasuwa da su nuna tausayi da jin kai ga al’ummar jihar. Gwamnan ya yi wannan roko...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano haɗin gwiwa da sauran jami’an tsaro sun tabbatar da kama wasu da ake zargi zasu shiga yankin ƙananan hukumomin ƙunchi Tsanyawa...
Hukumar aikin hajji ta Nijeriya NAHCON ta bayyana kudin da maniyyata aikin hajjin bana zasu biya a hukumance. Ta cikin wata takarda mai dauke da sa...
Hukumomi a kasar Saudiyya sun yi ragin kudin Hajji ga maniyyatan da za su sauke farali a shekarar nan ta 2024. Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta...
A yammacin jiya Laraba ne kasuwar musayar kudade ta WAPA da ke Kano, ta ce ta rufe na wasu sa’o’i a daidai lokacin da farashin dala...
Ya yinda ake fama da Tsadar kayayyakin masarufi a Nijeriya, Masu siyar da kayan abinci a Jihar Kano sun bayyana cewar yanzu magidanta musamman masu...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano na ci gaba da gudanar da ayyukanta na “Operation Hana Maye” wanda kwamanda...