Jarumin wasan kwaikwayonnan kuma jarumin barkwanci Sharu Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Naburaska ya bayyana cewa ya koma masana’antar shirya fina-finai ta kasa wadda...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nada sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi na biyu matsayin shugaban majalisar sarakuna ta jihar Kano. Cikin wata sanarwa...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta koma mataki na 10 a teburin gasar Firimiyar Nigeria, bayan da ta buga wasan makon na 7 na kakar...
Gwamnan Jihar Kano Abdullah Umar Ganduje ya sanar da nadin Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi II a matsayin shugaban majalisar Sarakunan Jihar Kano. A...
An gudanar da bikin sunan wani matashi mai shekaru talatin da takwas a Duniya a nan Kano daya sake sunan sa zuwa sunan shugaban kasa Muhammadu...
Malam Lawal Kalarawi shahararran Malamin Addinin musulunci ne da yayi shuhura a Kano da arewacin Najeriya sakamakon barkwanci da shehin Malamin yake yi idan yana gudanar...
Akalla Fasinjoji 30 ne jirgin Azman ya bari a filin jirgin saman Malam Aminu Kano sakamakon yadda aka baiwa mutanen da yawansu ya zarce adadin da...
An bayyana hakkin malami a kan dalibi da kuma hakkin dalibi a kan malami a matsayin wani babban abinda ya kamata kowace makaranta ta baiwa fifiko...
Kwamishinan ayyuka da gidaje na jihar Kano, Injiniya Mu’azu Magaji ya bayyana cewa hakkin gudanar da managartan ayyuka da za su ciyar da kasar nan gaba...
Jami’ar Bayero da ke Kano, ta ce nan gaba kadan za ta fara koyar da harshen kasar China. Jami’ar ta sanar da hakan ne a shafinta...