Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya umarci kwamishinan lafiya na jhar Kano Dakta Aminu Ibrahim Tsanyawa da ya fara karrama jajirtattun ma’aikatan lafiya da suka...
Mai mairtaba Sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu ya jagoranci bude sabon masallacin juma’a na sabuwar jami’ar Bayero dake Kano. Da yake gabatar da hudubar...
Maaikatan gwamnatin jahar Kano da suka yi ritaya daga shekarar 2015 na bin gwamnatin jahar Kano fiye da Naira biliyan goma sha bakwai a matsayin...
Gamayyar Kungiyoyin rajin kare hakkin al’umma a jihar Kano sunyi kira da babbar Murya ga gwamnatin Kano data kara kaimi wajen ganin ta kubutarda sauran yaran...
Download Now A Yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Sarkin Askar jihar Kano Ahaji Dakta na Bango ya kalubalanci likitoci akan su daina sukar salon yi wa maza shayi da suke yi su. Alhaji Dakta...
Ministan aikin gona da raya karkara Alhaji Sabo Nanono ya ce nan ba da dadewa ba, kasar nan za ta fara fitar da shinkafa zuwa ketare...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sakawa dokar kirkiro masarautu hannu. Gwamanan ya sakaw dokar hannu a dakin taro na coronation a gidan gwamnatin Kano. Gwamnan...
Duk da cewar bayan ya fito ya kai shigar da kara har ma kotu ta bada umarni amma hakonsa bai cimma ruwa ba, domin masu gwanjan...