Rundunar ‘yansandan ta jihar Kano tayi holin wasu mutane da take zargi da laifukan yin garkuwa da mutane da yin fashi da makami, da kuma satar...
A yankin Sumaila dake garin Kano hukumar Shari’ar Musulunci tare da hadin gwiwar kwamitin yada addinin musulinci dake karamar hukumar Tudun Wada karkashin jagorancin Malam...
Donwload Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnatin jihar Kano ta kama tare da lalata wasu miyagun kwayoyin da kudinsu ya kai kimanin naira biliyan 5 a wani aiki da suka yi a...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Dokar kafa hukumar bunkasa harkokin ilimi ta jihar Kano ta shekarar dubu biyu da goma sha Tara ta tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokokin...
Tun shekarar 1999 al’ummar jahar Kano suka fara sanin Malam Salihu Sagir Takai bayan dawowa mulkin dumokradiyya a wannan shekarar. Malam Salihu Sagir Takai ya lashe...
Budurwar dai ta hau Baburin Adai-daita sahun ne da zummar za taje gidan su dake Gadon kaya,hawan ta ke da wuya sai ta sami wani fasinja...
Babbar kotun jiha mai lamba takwas karkashin jagorancin mai shari’a Usman na Abba ta zartar da hukuncin kisa akan mutane biyu wanda ta samu da laifin...