Kwamishinan matasa da raya al’adu na jihar Kano, Kabiru Ado Lakwaya ya ce kamata ya yi matasa su nemi na kansa tun da wuri, ba...
Gwamanatin jihar Kano ta bayyana cewa, za ta rage yawan baburan Adaidaita sahu da ke gudanar da sana’ar su a fadin jihar Kano. Shugaban hukumar kula...
Wani mai hannu da shuni Dr. Nafi’u Yakubu Dan-Nono da ke karamar hukumar Tofa, ya bayyana takaicin sa dangane da yadda masu hali basa tallafawa dalibai...
Tun lokacin da shugaban hukumar zaben Najeriya Farfesa Mahamud Yakubu ya ayyana shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na shekarar...
Lamarin dai ya faru ne a ranar juma’a 15 ga wannan wata da muke ciki na Nuwamba, inda matashiyar ta yi yunkurin shiga cikin na’urar bada...
Sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa Musulmi a fadin Najeriya , da ma Duniya baki daya na fuskantar babban kalubalen da ka iya...
Kotun daukaka kara dake zamanta a Kaduna ta dage cigaba da sauraran karar Jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Abba kabir yusuf wadanda suke kalubalantar...
Kotun daukaka kara dake zamanta a Kaduna ta dage cigaba da sauraran karar Jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Abba kabir yusuf wadanda suke kalubalantar...
Dowload Now A yi sauraro lafiya.