Gwamnatin Kano ta ce zata rufe wurin sana’ar duk wanda ya ƙi karɓar tsohon kuɗi a hannun jama’a. Shugaban Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta...
Gobarar dai ta tashi ne da misalin 12 da rabi na rana a Dantata Plaza shaguna mai hawa daya a unguwar Sharada phase ll kusa da...
Shugaban jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Sagir Adamu Abbas ya yi kira ga mawadatan kasar nan da su kasance masu tallafawa jami’o’i domin ganin an...
Gwamnatin Najeriya ta ce, za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar nan ta bayar na kara wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kudi na naira...
Dan wasan gaba na kasar Portugal Cristiano Ronaldo ya zura kwallo ta 500 a wasannin Lig da ya fafata a kungiyoyi daban daban a Duniya, bayan...
Wani bincike da hukumar lafiya ta duniya WHO ta gudanar ya gano cewa kaso saba’in da bakwai cikin dari na mata masu amfani da man sauya...
Bayan da hukumar zaɓe ta Najeriya INEC ta yi gwajin na’urar tantance masu kaɗa ƙuri’a ta BVAS tu ni ƙungiyoyin suka soma nuna fargaba kan yiwuwar...
A gobe juma’a ne wa’adin daina amfani da tsoffin takardun kudi zai cika bayan da babban bankin kasa CBN ya sanar da karin wa’adin kwanaki goma,...
Kungiyar bijilanti a jihar Kano ta ce, ta samar da jami’an farin kaya domin samun bayanan sirri na masu yunkurin tayar da zaune tsaye a lokacin...
Bankin bada lamuni na duniya IMF ya shawarci babban bankin Najeriya na CBN da ya kara wa’adin daina amfani da tsoffin takardun kudi daga ranar 10...