

Kwamishinan mata ,walwala da cigaba ta jihar Kano Dr Zahra’u Muhammad Umar ta sha alwashin kawo karshen matsalar shaye-shayen kwayoyi da cin zarafin mata, da kuma...
Babban kwamandan hukumar kiyayye hadura ta kasa FRSC Mr Boboye Oyeyemi ya yi kira ga gwamnan jihar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje da ta kafa cibiyar...
Shugaban kwamitin tsaftace makarantun Mari da gyaran tarbiya, Dr Muhammad Tahar Adamu Baba impossible ya bayyana cewar an dauki matakin rufe makarantun Yan Mari ne, saboda...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya tattauna da wakilan masu zuba jari daga kasar China wajen fito da hanyoyin zuba jari tsakanin jihar nan da...
Hukumar gudanarwa ta Jami’ar Bayero, sashen tsangayar kimiyya da fasaha, ta gayyaci daliban tsangayar su shida bisa zargin su da aikata magudin jarrabawa. Malamin da ke...
Shugaban kwamitin ilimi a majalisar dokokin jahar Kano Muhammad Bello Butu-butu kuma wakilin ilimi na kananan hukumomin Rimin gado da Tofa a zauren Majalisa ya bayyana...
Kwamishiniyar cigaban alumma ta jihar Kaduna, Hajiya Hafsat Baba tayi kira ga jihohin Arewacin kasar nan sha tara 19 da su samar da manufofi da tsare-tsare...
Kungiyar Kishin al’ummar jihar Kano ,ta Kano Concerned Citizens Initiative ta KCCI, ta sanar da shirin ta na kafa wata babbar farfajiya ta fasaha da za’a...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sababbin kwamishinonin da ya aike da su majalisar don neman sahalewar su. A jiya Talata ne dai...
Download Now