A shekarun baya ne hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kai samame a Kwanar Gafan dake kasuwar ‘yan Timatiri a nan Kano. A yayin samamen dai...
Wasu iyayen daliban makarantar sakandiren GGSS Sabon Gida da ke yankin Sharada a nan Kano, sun koka bisa yadda suka ce, mahukuntan makarantar sun bukaci ko...
Yau Laraba Kotun Koli ta fara sauraron daukaka karar da Atiku Abubakar ya shigar a gabanta, yayin da yake kalubalantar nasarar da Shugaba Muhammadu Buhari ya...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano, ta bayyyana cewa, maganganun da wasu mutane ke yadawa na cewa sai matsaloli sun faru an kai kara kotu...
Tun ranar takwas ga watan Oktoban da muke ciki ne shugaban kasa Muhammadu Buhari a lokacin da yake gabatar da kasafin kudi na shekarar 2020 yace...
A wata tattaunawa da tashar Freedom Radio ta yi da masanin harkokin siyasar duniya Bashir Hayatu Jantile, ya bayyana cewa duk manyan jam’iyyun kasar nan watau...
Wani Jami’in hukumar karota ya gamu da ajalinsa lokacin da yake kokarin kama wani mai karamar mota da ake zargin ya saba dokar titi a yankin...
Zauran malaman jahar Kano sun jinjinawa kwamishinan ‘’yansanda na jahar Kano AIG Ahmad Iliyasu sakamakon jajircewa da yake yi wajen gudanar da ayyuka da suka hada...
Daga lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi mulkin Najeriya a shekarar 2015 shugaban kasar ya fara tafiye tafye zuwa kasashen waje. Wadannan tafiye tafiyen...
Wani al’amari da ke faruwa a yanzu bai wuce dauke-dauken hotuna da wasu mutane ke yi lokacin da wani iftila’i ya faru ba, musamman hatsari ko...