

Shugaban kungiyar harkokin noma ta Afirka AAFT Dr Issuofou Kollo Abdourhamane ya ja hankalin kasashen Afirka wajen yin maraba da sabbin hanyoyin fasaha a matsayin wata...
Kowane Gauta 23-10-2019 Download now A yi sauraro lafiya
Wata kungiyar ‘yan kasuwar Arewa wadanda mambobinsu ke harkar tufafi sun koka ga yadda suke asarar miliyoyin kudade sakamakon rufe boda da gwamnati tarayya tayi....
Inda Ranka na ranar Laraba 23 10 2019 tare da Nasiru Salisu Zango. Download Now A yi sauraro lafiya
An zabi Shugabar gidan talabijin na ARTV dake Kano Hajiya sa’a Ibrahim a matsayin shugabar kungiyar kafafan yada labarai ta kasa . Jaridar Kano Focus...
Shugaban kasuwar Muhammad Abubakar Rimi wato sabon gari dake Kano Alha Uba Zubairu Yakasai ya ce amfani da lantarki na haske rana ce kadai hanyar da...
Yan wasan Najeriya na ci gaba da taka muhimmiyar rawa a ci gaba da fafata wasannin da gasar cin kofin zakarun nahiyar turai wato Champions league...
Babbar sakatariyar dake kula da hukumar kyautatuwar ma’aikata ta jihar kano, Hajiya Binta Fatima Salihu ta ce, babban kalubalen da suke fuskanta shi ne al’umma ba...
A yammacin yau ne za a fafata wasan sada zumunci tsakanin ‘yan wasan Freedom Radio da na Hukumar Kiyaye Aukuwar Hadura ta jihar Kano wato Road...
Wani dan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Abdussalam Salisu Bacha ya kai ziyara sabon gidan cin abinci N30 a unguwar Sani Mainagge dake nan Kano. Dan...