Shirin Kowane Gauta na ranar 4-10-2019 tare da Adam Sulaiman. Download Now
Shirin Inda Ranka na ranar 18-10-2019 tare da Yusuf Ali Abdalla A cikin shirin za ku ji cewa, wata makarantar ‘yan mari a nan Kano ta...
Mahaifin daya daga cikin yaran nan ‘yan jihar Kano da aka sace aka kai su Jihar Anambra, Malam Auwalu Ango ya bayyana cewa bayan an sace...
An fi lura da cewa, iyaye mata ke dorawa ‘yara talla musammama ‘yan-mata, ba tare yin la’akari da lokutan zuwa makaranta ba, wanda hakan ke baiwa...
A kwanakin nan ministan ayyukan gona Alhaji Sabo Nanono yace a Najeriya, ba’a yunwa kuma abincin Naira talatin ya ishi dan Najeriya yaci ya koshi....
Gwamnatin jihar Bauchi ta sauke shugaban makarantar Sakandiren hadaka ta Hassan Usman Katsina sakamakon hana daliban makarantar isashshan abinci. Kwamishinan ilimi na jahar ta Bauchi Dr...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin mai shari’a justice Usman Na’abba ta sanya ranar 14 ga watan gobe domin sauraran martani daga bakin wani lauya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, za ta yi duk me yiwuwa wajen ganin ta ceto sauran yaran nan talatin da takwas wadanda ake zargin...
Mai dakin shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta nemi afuwan ‘ya’yanta da iyalanta da kuma ‘yan uwa da abokan arziki dama al’ummar kasar nan baki daya...
A wani mataki da ake gani yunkuri ne na rage kudade da gwamnati ke kashewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da fitar da wasu sababbin...