Hukumar da ke kula da al’amuran wutar lantarki ta kasa NERC ta bayyana kudirinta na soke lasisin wasu kamfanonin rarraba wutar lantarki wato DisCos nan da...
Wani bincike da likitocin kwakwalwa suka gudanar ya gano cewa, cutar damuwa watau Depression shi ne kan gaba wajen sanya mutane na kamuwa da ciwon Hauka....
A cikin shirin za ku ji cewa: Binciken likitoci ya gano yadda damuwa ke sanya ciwon hauka Hukumar EFCC za ta fara gurfanar da angwaye a...
Shirin Kowane Gauta na ranar Talata 8/10/2019 tare da Ibrahim Ishak Dan uwa Rano. Download Now A yi sauraro lafiya
Wata mai jego Maryam Bilal da madaurin auren ta Musa Khalil sun gurfana a gaban kotun majistratrate mai lamba 62, dake zaman ta a garin Minjibir,...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya sami rakiyar wasu daga cikin ‘yan Majlisar zartarwa na kasa wajen gabatar da daftarin kudirin kasafin kudin badi, gahadakar majalisar dokoki...
Shugaban sashen kula da al’amuran dalibai na jami’ar Yusuf Maitama Sule ta Kano Dr Yusuf Musa Kibiya, ya bayyana cewa fito da tsarin koyar da dalibai...
Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 7/10/2019 tare da Khalid Shatima Download Now A yi sauraro Lafiya
Shirin Inda Ranka na ranar Litinin 7/10/2019 tare da Nasir Salisu Zango. Download Now A yi sauraro lafiya
Gwamnatin jihar Kano zata dauki malamai dari shida da za su koyar a makarantun Almajirai da za’a sauya wa fasalin karatu a wani mataki na kokarin...