Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce Gwamnatin Kano zata maida wani bangare na katafaran filin wasa na Mahaha wanda aka fi sani da Takardar tsire,...
Mamamakon ruwan sama da aka wayi gari da shi a yau ya mamaye kofar shiga makaranatar sakandiren Tarauni dake birnin Kano. Tashar Freedom radio ta gano...
Bayan shafe shekaru goma tana bincike cibiyar binciken harkokin noma ta jami’ar Ahmad Bello da ke Zaria da hadin gwiwar gidauniyar binciken harkokin gona ta Afrika...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammadu Badaru Abubakar ya nada masu taimakawa na mussamam ga matansa guda uku. Daga cikin masu bada shawara na musamman guda 51...
An bayyana damuwa a matsayin daya daga cikin abubuwan dake jawo tabin hankali tsakanin al’ummar jahar Kano. Babbar maaikaciyar jinya ta asibitin masu tabin hankali na...
A jiya Lahadi ne aka bude gasar cin kofin shugaban hukumar kwallon kafa ta jihar Kano Alhaji Shariff Rabiu Inuwa Ahlan karo na uku a filin...
Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano, ta ce, tuni shirye-shirye suka yi nisa wajen ci gaba da gudanar da kwasa-kwasai a kwalejin wasanni ta jihar Kano...
Wani kwararren lauya a nan Kano Barista Abbas Haladu Gawuna, ya bayyana cewa Kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999 wanda aka yiwa gyara ya kirkiri kotuna...
Wata gobara ta tashi har sau 7 a rana guda a wani gida dake unguwar Kofar Nasarawa bayan jami’ar Yusuf Maitama Sule. A zantawar mu da...
Kungiyar manoma shinkafa ta Najeriya RIFAN ta ce an samu nasara sosai a noman shinkafar da aka yi a bana duk da cewa an samu matsaloli...