Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da ware sama da naira biliyan 209 wajen cigaba da aikin gina titunan Kano zuwa Katsina da kuma wanda ya...
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya yi alkawarin cigaba da tallafawa Najeriya ta bangarori da dama da suka hada da: harkokin Ilimi...
Kungiyar tarayyar Turai ta ware fiye da Euro miliyan dari da hamsin domin tallafawa Najeriya wajen inganta sauyin yanayi Jakadan kungiyar tarayyar Turai Ketil Karlsen...
Wata matashiya da har kawo yanzu ba a kai ga gano ko wacece ba ,a unguwar Gayawa a hukumar Ungogo, ta kama wata ‘yar karamar yarinya...
Shirin Siyasa na Kowane Gauta A yi sauraro lafiya. Download Now
A cikin shirin zaku ji cewa Yan sanda a Kano sun sha alwashin rufe gidauniyar Npoverty, a yayin da wasu Zaurawa suka yi bore kan dokar...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB ,ta ce a bana babu dalibin da zai rubuta jarrabawar shekara 2020 har sai yana da lambar...
Zaurawa sun yi bore kan hana zancen dare a Kano Wasu tarin zaurawa da ‘yan mata mazauna unguwar Gayawa a karamar hokumar Ungogo sun yi bore...
Kungiyar Save the children da hadin gwiwar masu yaki da cutar yunwa wato Action against hunger sun kaddamar da Shirin taimakawa kananan yara domin yaki da...
‘Yan sandan jihar Bauchi sun kashe wasu yan fashi a yayin da suke aikin sintiri a filin gidan mai dake jihar ta Bauchi . Kakain rundunar...