Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta tabbatar mutuwar mutane 7 tare da jikkatar mutane 9, a sakamakon taho-mu-gama da wasu motoci biyu suka yi a karamar...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ba za ta gayyaci shaida ko daya ba don kare ta a kotun sauraron korafe-korafen zaben...
Majalisar dattawa za ta ci gaba da gudanar da aikin tantance ministoci da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya turo da sunayensu a yau Litinin. A...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da umarnin daukar tsas-tsauran mataki kan ‘yan ta’adda, sakamakon kisan gillar da ake zargi ‘yan Boko Haram sun yi ga...
Fadar shugaban kasa ta ce, haramta ayyukan kungiyar ‘yan uwa musulmi wato Islamic Movement in Nigeria, ba ya nufin haramta addinin Shi’a kwata-kwata a kasar nan....
Babban Jojin Najeriya Tanko Muhammad ya lashi takobin yaki da duk wani nau’i na cin hanci da rashawa da ke cikin hukumar shari’ar kasar nan. Tanko...
Shugaban majalisar dattijai Sanata Ahmad Lawan ya bayyana cewa a yau ne majalisar za ta tantance Manjo Janar Bashir Salihi Magashi daga nan Kano da Timipre...
Majalisar wakilan kasar nan ta yanke shawarar bincikar manyan ayyukan raya kasa na gwamnatin tarayya da aka watsar tun daga shekarar 1999 zuwa yanzu. Ayyukan wadanda...
Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce, za ta bayyana wa al’ummar kasar nan sakamakon binciken da za ta gudanar game da badakalar tserewa da kudade da...
‘Yan bindiga sun sace wasu ‘yan kasuwa guda goma sha takwas wadanda su ka bar garin Pandogari a kan hanyar su ta zuwa Bassa da ke...