Babbar daraktan hukumar bada lamuni ta duniya IMF Ms Christine Lagarde ta ajiye aiki. Wannan na kunshe cikin sanarwar da Ms Lagarde din ta bayar ...
Kungiyar likitoci ta Najeriya ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya maida shirin Inshorar lafiya ya zama tilas ga ‘yan Najeriya. Shugaban kungiyar ta kasa...
Ana kyautata zaton cewa a yau ne ake saran cewa majalisar datijjai zata tatance mai rikon mukamin babban jojin Najeriya Maishari’a Tanko Muhammad wanda a makon...
‘Yan fashin teku sun sace tare da yin garkuwa da wasu masu fiton teku ‘yan asalin kasar Turkiya a gabar ruwar kasar nan. Kamfanin fiton tekun...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ta ce, za ta rika aiki tare da hukumar kula da masu yiwa kasa hidima (NYSC)...
Cibiyar nazari kan harkokin tsaro mai zaman kanta da ke cibiyar horas da matasa ta Sani Abacha a nan Kano, ta ce za ta bullo da...
Kungiyar dattawar arewa ta Northern Elders Forum da takwararta ta, gamayyar kungiyoyin kishin al’umma ta arewacin kasar nan, sun bukaci Fulani makiyaya da ke da zama...
Shugaban Cocin Katolika shiyyar Sokoto Mathew Hassan Kukah, ya ce, cin zarafin Fulani makiyaya babu abinda zai janyo sai kara rura wutar rikici tsakanin al’ummar kasar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce wajibi ne a fadada nasarar da aka samu wajen yaki da ‘yan ta’adda a yankin arewa maso gabashin Najeriya zuwa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta musanta rahotannin da ke cewa an kai hari ga wasu shaidun dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar....