Majalisar dokokin jihar Kano a yau Talata 7 ga watan Mayu 2019, ta sahale gyaran dokar fanshon gwamnoni da mataimakin su da kuma na Shugabanin majalisa...
Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya yi kira ga gawamnatin tarayya da ta dauki matakin gaggawa domin magance tserewa da manoma da makiyaya ke yi...
Sashen kula da bayanan sirri kan harkokin kudi wato Nigerian Financial Intelligence Unit NFIU, ya haramtawa bankunan Najeriya gudanar da hada-hada ta cikin asusun hadaka tsakanin...
Shekaru masu yawa baya, Allah ya albarkaci garin Kano da gine-gine da kayan tarihi da galibi mutane daga sassan duniya daban-dabam ke zuwa don buda ido....
Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci kwamitin ta da ke kula da kananan hukumomi da sarautun gargajiya da ya dauko dokar sarautar gargajiya ta jihar ta...
Fadar shugaban kasa ta ce sace hakimin Daura kuma sirikin dogarin Buhari ya nuna cewa jami’an tsaro ba sa baiwa wani yanki kulawa ta musamman a...
Wani likita a sashen kula da lafiyar al’umma na Asibitin koyarwar na Aminu Kano da ke nan Kano Dr Mukhtar Gadanya, ya ce, amfani da suturun...
Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da cigaban al’umma wato CITAD ta yi kira ga kungiyoyin dalabai da malamai da su hada hannu wuri guda wajen ciyar da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce tsakanin shekarar 2015 shekarar bara, ta kwato kadarori guda dari biyu da goma sha hudu...
Gwamna Nasir El-Rufai ya bukaci rundunar sojin saman Najeriya ta tura da dakaru na samun domin dakile ayyukan masu satar mutane a titin Kaduna zuwa Abuja....