Dubban Jama’a a jihar Rivers sun gudanar da zanga-zangar adawa da matakin dakatar da tattara sakamakon zaben Gwamna da hukumar INEC ta yi wanda ke zuwa...
Hukumar zabe ta kasa a nan Kano ta sanar da sakamakon gwamnan jihar Kano a matsayin wanda bai kammala ba. A cikin daren jiya ne dai...
Daga yanzu zuwa kowane lokaci ana saran hukumar zabe ta kasa INEC za ta sanar da sakamakon zaben Gwamnan jihar Kaduna da aka gudanar a ranar...
Majalisar dokoki ta kasar Habasha ta sanar da zaman makoki kwana guda bayan jirgin kasar kirar Boeing 737 yayi hatsari da ya taso daga kasar ya...
Dan majalisar dokoki mai wakiltar mazabar Pengana a jihar Filato daga jam’iyyar APC mai mulki Ezekiel Afon ya mutu. Sakataren jam’iyyar APC na jihar ta Filato...
Jagoran jam’iyyar PDP Rabiu Musa Kwankwaso yayi kira ga magoya bayan ‘yan siyasa da su zauna lafiya bayan da junan su, a yayin da ake takwan...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kama Mataimakin gwamnan jihar Kano Nasiru Yusuf Gawuna da kwamishinan kananan hukumomi Murtala Sule Garo da shugaban karamar hukumar...
Dan takarar jam’iyyar PDP Abba Kabiru Yusuf shi ne a kan gaba yayin da ake cigaba da ‘yaryaga takardun sakamakon zaben gwamnan da ake yi a...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dage cigaba da tattara sakamakon zabe na ‘yan takarar gwamnan da ake biyo bayan tada hargitsi a...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya nan ta ce, ta shirya tsaf domin bada tsaro a jihohin Kano da Katsina da kuma Jigawa a yayin zabukan gwamnoni da...