Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi Allah wadai da hare-haren baya-bayan nan da aka kai jihar Sokoto da kuma rikicin kabilanci da ya barke a jihar Kaduna....
Rundunar ‘yan sadan Najeriya ta ce aka kama mutane 120 a wasu daga cikin jihohin kasar 36, sakamakon zargin su da aikata laifukan zabe, yayin gudanar...
Jam’iyyar PDP ta ki amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa da dan takarar Jam’iyyar Atiku Abubakar ya samu a Kano, wanda hukumar zabe ta kasa INEC...
Masu sanya idanu na kungiyar kasashe rainon Ingila ta commonwealth sun yaba da yadda hukumar zabe ta kasa INEC ta gudanar da zabukan shugaban kasa da...
Hukumar zabe ta kasa INEC ta bayyana Shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya samu nasara a jihar Kano a zaben shugaban kasa da aka...
A yayin da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC za ta fara tattara sakamako zabe a yau yan Najeriya na ci gaba da dakon...
Hukumar zaben mai zaman kanta ta kasa INEC ta kori Farfesa Musa Izam a matsayin mai tattara sakamakon zabe a karamar hukumar Bokkos dake jihar filato ...
Jam’iyyar PRP ta dakatar da shugaban jam’iyyar a nan Kano Sammani Sahrif da sakataren sa Bala Muhammad bisa zargin sa da aikata laifuka da dama da...
Masu sanya idanu na kasashen yammacin Afurka ECOWAS sun bukaci ‘yan takarar shugaban kasa a Najeriya da su amince da sakamakon zaben shugaban kasa da aka...
Bayan da aka sanar da sakamakon zabukan shugaban kasa dana ‘yan majalisun dokokin tarayya anan Kano, rahotanni daga hukumar zabe ta kasa (INEC), na nuna cewa...