

A yau ne ake saran ministan harkokin kasashen waje Geoffrey Onyeama, da shugbaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, Ferfesa Mamudu Yakubu, zai gana...
Sama da kaji dubu uku da dari tara ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar murarar tsuntsaye wadda ta bula a jihar filato a baya-bayan nan....
Rundunar ‘yan’sanda jihar Akwa Ibom ta ce ta samu nasarar cafke mutane goma da suka kashe wani mutum tare da kona motoci goma sha daya a...
Jam’iyyar PDP ta kira wani taron gaggawa domin tattana batun dage zabukan kasa da hukumar zabe ta kasa INEC ta yi a makon jiya. Taron wanda...
Dan takaran shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya bukaci babbar kotun birnin tarayya Abuja da ta ja kunnen shugaban kasa Muhammadu Buhari da...
Kasar Mali ta lashe kofin Afurka ta matasa ‘yan kasa da shekara 20 bayan da ta samu galaba Akan kasar Senegal da ci uku da biyu...
Biyo bayan tirjiyar da manyan jam’iyyun kasar nan biyu suka yi na APC da PDP kan cewar ya zama wajibi a basu dama su ci ga...
Hukumar da ke kula da sararin samaniyar kasar nan NAMA ta zargi hukumar zabe ta kasa INEC da fakewa da matsalar yanayi wajen dage zabe, inda...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB), ta ce daga fara yin rijistar jarrabawar zuwa yanzu fiye da dalibai miliyan daya...
Fadar shugaban kasa ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sadamunta da ke cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sauke shugaban hukumar zabe ta kasa...