Tsohon shugaban kotun daukaka kara Galadiman katsina kuma hakimin Karamar Hukumar Malumfashi Mai Shari’a Mamman Nasir ya tsallake rijiya da baya a jiya litinin daga hannun...
Gwamnatin jihar Kano ta yi Allah.. wadai da arangamar da aka samu tsakanin mafarautan kauyen Ganduje da ke karamar hukumar Dawakin Tofa wanda ya yi sanadiyyar...
Hukumar kididddiga ta kasa (NBS), ta ce adadin tataccen man fetur da kasar nan ta shigo da shi daga ketare a shekarar da ta wuce ya...
Rundunar sojin kasar nan ta ce ta kai samame ofisoshin jaridar jaridar Daily Trust da ke Maiduguri da Abuja ne da nufin gayyatar ‘yan jaridun kamfanin...
Babban hafsan tsaron kasar nan Laftanar janar Tukur Buratai ya nada sabbin manyan kwamandoji da ke bada umarnin ga rundunonin hukumar na musamman wadanda ke yaki...
Fadar shugaban kasa ta musanta batun da ke yawo cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada Umarnin kamawa tare da gurfanar da shugaban hukumar kwallon kafa...
Kungiyar kwadago zata ci gaba da ganawa da gwamnantin tarayya a yau litinin kan batun mafi karancin albashi bayan ganawar da suka yi a ranar juma’ar...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB ta ce ta shirya tsaf don fara fitar da kundin bayanan yadda ta ke kashe kudaden ta,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce, tashin hankalin da aka shiga a kasar Libya na daya daga cikin dalilan da suka sa ake samun tashin hankali...
A jiya Juma’a rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kashe mayakan kungiyar Boko Haram su 6 a yayin wani simame da rundunar ta kai, da nufin...