Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci malaman makarantun kasar nan da su kasance jakadu na gari a ko ina, kasancewar hakan zai taimaka wajen inganta karatun...
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ayyana jihohin kasar nan goma 12 da ke rayuwa a gabar kogin Niger da Benue a matsayin wadanda...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta ce babu wani shiri na daban da zai dakatar da shirin ta na gudanar da zaben fidda gwanin da zai tsaya...
Hukumar kula da ‘yan cirani ta duniya (IOM) ta ce ya zuwa yanzu ta samu nasarar ceto ‘yan kasar nan dubu tara da dari takwas da...
Wata babbar kotun birnin tarayya Abuja ta umarci wani asibiti mai zaman kansa da ke birnin, da ya biya wani mutum da matar sa, diyyar naira...
Rundunar sojojin kasar nan shiyya ta uku da ke garin Jos ta ce ta kama mutane 72 ciki har da mata biyu wadanda ake zargin suna ...
Shugaban jam’iyyar APC mai mulkin kasa Adams Oshimhole ya shaidawa shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa zaben fidda gwani na gwamna a Jihar Lagos ya gudana daidai...
Da Asubahin yau ne wata Tanka makare da Man Fetur ta kama da wuta a kan titin Badagry tsakanin Barikin Soja na Onireke da ke karamar...
Kasar Amurka ta bayyana Najeriya a matsayin jagorar nahiyar Afirka kuma babbar abokiyar huldar Amurka. Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ne ya bayyana hakan lokacin...
Farashin gangan danyan mai ya tashi a kasuwar Brent da ke birnin London zuwa dala 83 da santi 27. Sai dai a kasuwar West Texas...